Ƙaramar hukumar Katsina ta ƙulla yarjejeniyar haɗin gwiwa da vision pool enterprises don koyawa matasa dubu ɗaya da ɗari biyar aiki da fasahar zamani ƙarƙashin jagorancin shugaban ƙaramar hukumar Hon.Isah Miqdad Ad saude.
AD SAUDE FASAHAR ZAMANI
DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT
-
0