RMC Hausa
LIVE Radio

MINISTAN GIDAJE DARMA

Daga Lekki, Jihar Lagos, Inda Mai Girma Ministan Gidaje Da Raya Birane, Engr. *Muttaqha-Rabe Darma, PhD,* Ya Kai Ziyarar Duba Ci Gaban Ayyukan Gina Gidajen Shirin Renewed Hope Waɗanda Suke Karkashin Kulawar Federal Mortgage Bank. Ziyarar Na Daga Cikin Rangadin Da Ma’aikatar Keyi Domin Tantance Cigaban Ayyukan Gidaje Da Kuma Tabbatar Da Kammala Su Cikin Lokaci Domin Amfanin Al'ummar Najeriya.

Post a Comment

Previous Post Next Post