RMC Hausa
LIVE Radio

WASAN POLO A KADUNA

Sarkin Katsina, Maimartaba Abdulmumini Kabir Usman tare da Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago sun halarci gasar wasan polo da aka gudanar a Fifth Chukker Polo Club da ke Kaduna.

Gwamna Bago ya kuma miƙa kofuna da lambobin yabo ga waɗanda suka yi nasara a gasar. Hakazalika ya sake bayyana goyon bayansa ga wasan polon da ake gudanarwa.

Post a Comment

Previous Post Next Post