Showing posts from February, 2026

SANATA AUDU SOJA

Sanata Abdul’aziz Musa Yar’adua ya dauki nauyin yima wannan yaron aikin kafa a matak…

WALIDA TA DAWO

Matashiyar nan Walida Abdulhadi Ibrahim ta dawo Jihar Jigawa daga wajen DSS Yanzu haka tana hann…

MUTUWA RIGAR KOWA

Shugaban hukumar samar da ruwan sha ta jihar katsina Engr.Tukur Tingilin ya kwanta dama fatan Al…

DOKAR ZAƁE TA ZAUNA

DOKAR ZAƁE  Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya sanya hannu kan sabuwar dokar zaɓe ta 2026 bayan…

HABASHA TA YI SHIRIN YAƘI

HABASHA Gwamnatin Habasha ta sanar da girke dakaru akan iyakar yankin Tigray ta arewaci a wani y…

SABUWAR MAKARANTA

Amb. Isah Dodo Ibrahim Unguwar Alkali ya sadaukar da gidan da ya gada daga iyaye da kakanni kyau…

SHUGABA TINIBU A KANO

Shugaba Tinubu zai ziyarci Kano domin bikin shigar gwamnan jihar jam'iyyar APC wanda za'…

MALAMAN ADDINI

Farfesa Umar Sani Fagge ne ya bayyana hakan yayin gabatar da muƙala kan yadda masu tafsiri a lok…

FATATTAKAR ƳAN BINDIGA

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin cewa Nigeria za ta yi nasara a kan matsalar …

HUKUMAR ALHAZAI

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Ambasada Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon shugaban…

ATTIKU ABUBAKAR

Tsohon Mataimakin Shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce haɗa hanyoyin isar da sakamakon zaɓe ta l…

DOKAR ZAƁE

Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da aika sakamakon zaɓe daga rumfunan zaɓe kai-tsaye ta na&…

WANI BATURE YA KARƁI ADDINI

https://www.facebook.com/share/p/1NHqhoFfY2/ *Tauraron mawaki ya karɓi addinin Musulunci*�������…

NEMAN TAKARAR GWAMNA

ƊIYAR TSOHON SHUGABAN ƘASA ZA TA TSAYA TAKARA  Farfesa Iyabo Obasanjo, ’yar tsohon Shugaban Ƙasa…

MAI SON WAƊANNAN MATAN YA SHIRYA

https://www.facebook.com/share/p/1A5j4Axrsi/ *Idan kuna son waɗannan ƴan mata ku tanadi kuɗin ji…

AMINTAKA

Turkiyya da Saudiyya sun jaddada goyon bayansu ga iko da kuma ‘yancin Somaliya, inda suka yi wat…

KO TA KWANA

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya bayar da umarnin tura bataliyar soji ƙaramar hukumar Kaiama ta …

YAƘIN SUDAN

YAƘIN SUDAN  Sojojin Sudan na cigaba da samun nasara kan mayaƙan RSF inda a baya-bayan nan suka…

Ɗan arewa ya kawo haske

HON. AMINU BALELE KURFI (ƊAN AREWA) YA KAWO HASKE A DUTSIN-MA Gizawa • Fagguwa • Karofi • Bagagg…

ƊAN AREWA DA JAMA'A

https://www.facebook.com/share/p/17mobR9jmC/ *ƊAN AREWA YA RABA TALLAFI GA JAMA'A TARE DA AL…

Load More
That is All