Showing posts from April, 2024

SABON TSARIN ALBASHI

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya sanar da biyan mafi karancin albashi na N70,000, wanda aka…

ZARE TALLAFIN MAI DOLE NE

Shugaban 'kasa Tinibu ya ce, Cire Tallafin Man Fetur ya zama dole Don kar Najeriya ta afkawa…

NAIRA TA BUGI HANCIN DALA

Shafin sadarwa na yanar gizo na Genius Media Najeriya ya ruwaito cewa, bayan faduwar darajar nai…

SARKI CHARLES ZAI DAWO BAKIN AIKI

Fadar Buckingham  ta fitar da sanarwar cewa, sarki Charles III zai dawo aiki a mako mai zuwa bay…

JIYA BA YAU BA

*WATA RANA....* Kudin motar da ake iya shiga a yi doguwar tafiya a wasu shekaru baya, yau sune k…

ANGON SAMBISA ZAI ANGWANCE

*AURE LOKACI*  Fitaccen mawaki daga Arewacin Najeriya, Yamu Baba Angon Sambisa zai angwance da a…

FADUWAR DALA

*FADUWAR DALAR AMIRUKA* Masana da kuma masu hasashen al'amuran da suka shafi kudi, sun yi ha…

MAZA SUN FADI

*Maza sun fadi* An kashe wani babban kwamandan sojojin kasar a wani harin kwantan bauna da yamma…

MUTUWAR SANATA

*MUTUWAR SANTA AYOGU EZE* Sanata Ayogu Eze daga jihar Enugu ya kwanta dama.       Sanatan mai wa…

AN TSINCI JARIRIYA

*AN TSINCI JARIRIYA SABUWAR HAIHUWA A KATSINA* An tsinci jaririyarne a Unguwar Malali kuma an da…

MUTANE SUN MUTU A HATSARIN JIRGI

*MUTUWAR MUTANE A HADUWAR JIRAGEN SAMA* Mutane 10 suka mutu a lokacin da wasu jirage masu saukar…

ZARGIN ZUBA GUBA

*ZARGIN ZUBA GUBA A ABINCIN MATAR SHUGABA* Matar tsohon Firaministan Pakistan Imran Khan Bushra …

MATSALAR TSARO A NAJERIYA

Mai ba shugaban Najeriya shawara kan tsaro Mallam Nuhu Ribadu ya ce akwai wadanda daga cikin ƴan…

SABUWAR DAMA GA MARUBUTA

AN GABATAR DA TARON JIN RA'AYI DA MASU RUWA DA TSAKI NA GASAR GAJERUN LABARAI TA ARC. AHMAD …

RIKICIN 'YAN BINDIGA

A Najeriya, wani rikici da ya auku tsakanin 'yan bindiga da 'yan banga a garin Gada na j…

AN KARRAMA ALH. SANI ZANGON DAURA

Danmasanin Daura Alh Sani Zangon Daura ya samu shaidar karramawa a garin Sokoto inda aka bashi D…

MAHARA SUN SACE MATA DA YARA

A daren jiya alhamis 18-04-2024, ɓarayin daji masu satar dabbobi da garkuwa da mutane domin karɓ…

AN KAI HARI A IRAN

Gidan talabijin na gwamnatin Iran ya bayar da rahoton fashe-fashe da aka samu a birnin Isfahan, …

MATASHI YA KASHE MATARSHI

Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani matashi mai suna Adamu Ibrahim gidan gyaran hali bis…

EFCC YAHAYYA BELLO

*EFCC DA YAHAYYA BELLO* Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya zagon ƙasa, E…

TARON MARUBUTA A KATSINA

*SANARWAR! SANARWA!! SANARWA!!!* *ARC AHMAD MUSA DANGIWA LITERARY FOUNDATION* *Tare da haɗin gui…

SATAR MUTANE A KATSINA

*'YAN BINDIGA SUN SACE MUTANE A KATSINA* Ƴanbindiga sun kai samame a garin Na-Alma a yankin …

AMURUKA TA JA BAYA

*AMURUKA TA ZARE KANTA DAGA SHIGA FADAN ISRA'ILA* Idan Isra'ila ta kaiwa Iran hari babu …

GOBARA A KASUWAR FUNTUA

*GOBARA TA YI BARNA A KASUWA* Daren ranar litinin wata mummunar gobara ta lamushe shaguna da du…

That is All