Showing posts from 2025

Tantancewa

Majalisar Dattawan Najeriya za ta tantance wanda Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a matsa…

FALASƊINU

*Mutuwar Falasɗinawa dubu saba'in.* Isra'ila ta kashe aƙalla Falasɗinawa 70,000 tun fara…

NIGER

Shugaban ƙasar Nijar Janar Abdourahamane Tiani ya karɓi baƙuncin shugaban ƙaramar hukumar Bilma …

KANO TSARO

Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci sansanin JTF a Tsanyawa da Shanono Gwamna Abba Yusuf na…

RAGUWAR CUTAR HIV

CUTAR HIV TA RAGU A NAJERIYA  Nijeriya ta yi gwajin cutar HIV ga mata masu juna biyu fiye da mil…

HARI ZUWA GIDAN DPO

Mahara sun kashe wani ɗan sanda a wani mummunan hari da ’yan bindiga suka kai gidan DPO mai kula…

SOJOJI SUN YI NASARA

*Nasara daga Allah* Sojojin Rundunar Operation Hadin Kai (OPHK), sun samu nasarar ceto ’yan mata…

FALASDINU

Mutane sun yi zanga-zanga a Rome, Paris, Stockholm, Landan, New York da Athens, suna ɗaga tutoci…

KAKAKIN MAJAKISSA

*Tafiya da gwani...*  Kakakin majalisar wakilai Rt Hon Abbas Tajudeen ya raba wa yan mazabarsa t…

DOKAR TSAFTA A KADUNA

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ayyana Asabar ta ƙarshen kowane wata a matsayin Ranar Tsaftar Muhalli …

UMURNIN KAMA GANDUJE

*Gwamnatin Kano ta bai wa jami'an tsaro umarnin kamo Ganduje saboda shirinsa na kafa Hisbah …

RONALDO YA CANCANTA

Wani tsohon ministan wasanni na Saudiyya ne ya ce, gwarzon dan kwallon duniya wato Cristiano Ron…

AMBALIYAR RUWA

Ambaliyar ruwa mai tsanani da zaftarewar ƙasa a tsibirin Sumatra na Indonesia sun kashe aƙalla m…

GWAMAN RAƊƊA A GARIN ƊANJA

https://www.facebook.com/share/p/1LqzsMe9yA/ *Gwamnan Katsina ya samu tarba daga mutanen garin Ɗ…

MUSULUNCI YA YI RASHI

Fitaccen malamin addinin Muslunci ya rasu a Najeriya.      Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya rigamu …

ƳAN BINDIGA A KANO

ƳAN BINDIGA SUN FANTSAMA JIHAR KANO KARAMAR HUKUMAR TSANYAWA SUN SACE WASU MUTANE TAKWAS SUN RAU…

ZULUM YA BA ƊALIBAI TALLAFI

* GWAMNA ZULUM YA BADA TALLAFIN 5000,000 GA KOWANE ƊALIBIN JIHAR BORNO A YAYIN DA YA SAMESU A ƘA…

HUKUNCIN KISA

*KOTU TA YANKE WA MUTANE BIYAR HUKUNCIN RATAYA BAYAN SUN AIKATA KISAN KAI A JIHAR OYO* RMC HAUSA…

MUTUWAR BASARAKE TA GIRGIZA JAMA'A

Hukumomin jihar Kogi sun tabbatar da rasuwar Basarake, Etsu-Nge, Birgediya Janar Abu Ali. Janar …

AMURKA DA NAJERIYA

Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa, Amurka za ta tallafa mata da bayanan sirri haɗi da makamai …

ƳANCIN RAYUWA

*SHUGABAN ƘASA BOLA AHMED TINIBU* *Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinibu ya yi bayani ga ƴan ƙasar…

JANYE JAMI'AN ƳAN SANDA

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin janye jami'an 'yan sanda da ke kula da manyan…

DAMUWAR SHUGABA TINIBU

*SHUGABA TINIBU YA BAYYANA DAMUWARSA* Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce matsalar tsaro a y…

CHINA TA FARA ƘULEWA

*CHINA TA KAI ƘARA DA GARGAƊI* China ta kai ƙarar Japan gaban Majalisar Ɗinkin Duniya, tana mai …

SAUDIYA

TSARIN SAMAR DA SANYI GA MAHAJJATA Yayin da yanayin zafi ke ƙaruwa a yankin, Saudiyya ta ƙaddama…

GWAMNA RADDA YA JE JAJE

*GWAMNA RADDA YA KAI ZIYARAR JAJE GA JAMI'AN TSARO NA CWC* Gwamna Radda Ya Kai Ziyara Ga Jam…

TSAGAITA WUTA A GAZA

*GAZA TSAGAITA WUTA* Taron ƙasashen Larabawa da aka gudanar a birnin Bagadaza y,a yi kira da a k…

ZAKARUN GASAR KWALLO

*ZAKARUN GASAR FA CUP* Crystal Palace ta lashe kofin FA Cup na Ingila, bayan da ta doke Manchest…

GIDA-GIDA YA DAU MATAKI

*GWAMAN KANO ABBA YA DAKATAR DA HADIMINSA* Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ɗauki mataki…

KATSINA SWAN

Katsina Sports Commissioner Shargalle hands over the Funtua Township Stadium to Space & Dime…

TRUMP A SAUDIYA

ZIYARAR TRUMP A SAUDIYA Shugaban Amurka Donald Trump ya samu tarba ta musamman a ziyarar da ya k…

ƊANGOTE YA BADA TALLAFI A KATSINA

DANGOTE FOUNDATION Gidauniyar Ɗangote foundation sun raba buhunnan shinkafa dubu talatin da biya…

DOKAR TA BACI A JIHAR RIVERS

Majalisar datttawan ta amince da matakin na shugaban ƙasa Bola Tinubu na sanya dokar ta ɓaci a j…

NASA TA JANYE YUNKURIN ZUWA SAMA

An ɗage tafiyar jirgin sama jannatin SpaceX Crew-10, wanda aka yi da nufin dawo da wasu ‘yan sam…

DANGOTE FOUNDATION

Gidauniya Aliko Dangote Foundation ta jaddada aniyarta na cigaba da ciyar da al’ummar jihar Kano…

Load More
That is All