Showing posts from May, 2024

'YAN HUDU A LOKACI DAYA

Wata mata cikin ƴan gudun hijira da suka bar Nigeria suka koma Maraɗi Jamhuriyar Niger da zama t…

GARGADIN DAN MAJALISSA

Ɗan majalisar dattawan Amurka na jam'iyyar Republican Lindsey Graham ya soki kotun ICC bisa …

SAMMACI GA ALKALAI

Alkalin Alkalan Nijeriya Mai Shari’a Olukayode Ariwoola ya yi sammacin manyan alkalan Babbar Kot…

UMARNIN KAMA TSOHON SARKI

Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf Ya Bada Umarnin Kama Tsohon Sarkin Kano. Gwamnan jihar Kano din ya…

AN KORI DALIBAI DAGA MAKARANTA

An kori wasu ɗalibai ƴan Najeriya daga makaranta tare da ba su umarnin barin Birtaniya saboda ga…

AN RUSHE SARAKUNA BIYAR NA KANO

Majalisar Dokokin Jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta soke sarakuna biyar da gwamnatin tsohon …

KANU YA YIWA BABANGIDA JAJE

Kanu Nwanko Ya Ziyarci Tijjani Babangida  Tsohon kyaftin din nungiyar 'yan wasan kwallon ta …

KISAN SOJIN ISRA'ILA

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas, reshen Al Qassam Brigades, ta sanar da cewa, ta kash…

IZININ KAMU ICC

Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya ta nemi a ba da sammacin kama Firaministan Is…

BAKAR ASHANA 03

*BAƘAR ASHANA* *Safnah Aliyu jawabi* (His Noor) Page 4•5 *PERFECT WRITERS ASSOCIATION* Follow th…

FASHEWAR NOT! COIN

Not coin ta fashe! Tun bayan da not coin ta fashe a yau 16/5/2024 jama'a da dama a Najeriya …

HISBA TA ZO DA SABON GARGADI

Hisba Tayi Garanbawul A Sana'ar 'Masu DJ, Ta Hana Maza Yin DJ A Bukukuwan Mata  Hisbah t…

CIGIYAR YARO SANI

*CIGIYA! CIGIYA!! CIGIYA!!!*  ANA CIGIYAR WANI MATASHI MAI SUNA SANI DAN KIMANIN SHEKARU GOMA SH…

JAMI'IN KWASTAM YA HARBE KANSA

'Jami'in Kwatsam Ya Harbe Kansa A  Banɗaki A Kano' Wani jami’in hukumar hana fasa kw…

BAKAR ASHANA 2

*BAƘAR ASHANA* *Safnah Aliyu jawabi* (His Noor) Page 2•3 *PERFECT WRITERS ASSOCIATION* Washegari…

BAKAR ASHANA 01 NISHADI

*BAƘAR ASHANA* *Safnah Aliyu jawabi* (His Noor) Page 1 *PERFECT WRITERS ASSOCIATION* Zaune take …

WANKA MAZA DA MATA

AN KAMA MAZA DA MATA MASU WANKA A WAJE DAYA Hukumar Hisba a Kano sun samu nasarar kamo wasu mata…

DARA TA CI GIDA

Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya ba da labarin rashin kulawa, bayan da aka …

BUDE TASHA A FUNTUA

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da tashar Ruwa ta Tudu acikin Karamar Hukumar Funtuwa ta jihar Kat…

NIMC

*NIMC* Abisoye Odusote, Darakta-Janar/Babban Jami’in Gudanarwa na Hukumar Kula da takardar Shaid…

KISAN ABOKI DON SON ZUCIYA

Ya kashe Abokinsa don ya cinye masa naira miliyan ukku da ya karba wajen Abokin da sunan zai say…

DÉBY YA LASHE ZABE

Shugaban gwamnatin Chadi ta soji Mahamat Deby ya lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a mak…

BUKATAR TSAGAITA WUTA

Saudiyya da Maroko da Masar sun yi kira a gaggauta tsagaita wuta a yaƙin da Isra'ila take yi…

NDLEA TA KAMA MOTA CIKE DA WIWI

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi a Najeriya (NDLEA) ta kama wata tankar iskar gas da…

'YAN BINDIGA SUN SALWANTA

Harin jirgin Saman sojan Najeriya ya kashe mayakan boko haram a dazukan Borno da Naija. Rmc haus…

BUHUN GARI YA KARA FARASHI

Buhun garin kwaki ya kai naira dubu 72 a birnin Jos na jihar Borno. Rmc hausa

KASHIM SHETIMA ZAI TAFI AMURUKA

Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shetima zai Kai ziyara kasar Amurka a yayin da Shugaba Tinubu ba…

MUTUWA RIGAR KOWA

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Alaramma Malam Lawal Ya Rasu A Katsina  Allah Ya Yi W…

BAKIN SOJOJI A NIGER

Kafafen yaɗa labaran Nijar sun ce ƙarin jiragen dakon kaya ɗauke da kayan aikin soji sun isa Yam…

DAKATAR DA AL-JAZEERA

Majalisar Isra'ila ta yanke shawarar rufe duk wasu ayyukan gidan talabijin na Al Jazeera dag…

DAURIN SHEKARU 121

Kotu ta yankewa wani manajan banki a FCMB hukuncin daurin shekaru 121 a gidan Gyaran hali, bisa …

'YAN SANDA SUN KAMA DALIBAI

Ƴan sandan Jamus sun tarwatsa magoya bayan Falasɗinawa waɗanda suka yi zanga-zanga tare da zaman…

MUTANEN DA AKA KASHE A GAZA

*ADADIN FALASDINAWAN DA AKA KASHE A GAZA* Watanni kusan bakwai kenan Isra'ila ta kwashe tana…

ISKAR GAS A NAJERIYA

*KADDAMAR DA ISKAR GAS* Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu na shirin kaddamar da wasu masana’an…

FATIMA MAI ZOGALE SABON SHAFI

Yadda hotunan Fatima Mai Zogale ke cigaba da zagayawa a shafukan sada zumunta, tun bayan fitar w…

HUKUNCIN KISA

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Ƙasa, ta tabbatar da hukuncin kisa akan Abdul Inyass a bisa ɓatanci ga Ma’…

SAFARAR YARA

*AN KAMA MASU SAFARAR YARA* Gwamnatin jihar sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya ,ta ce ta …

KISAN 'YAN JARIDU

Salem Abu Toyor shi ne ɗan jarida na baya-bayan nan da dakarun Isra'ila suka kashe a yankin …

SAYEN WAYA SABOYA 'YAN FILM

"Kaso tamanin cikin dari na mutane, suna sayen wayoyin salula ne saboda 'Yan film"…

Load More
That is All